{"id":2736,"date":"2024-08-25T10:39:06","date_gmt":"2024-08-25T10:39:06","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2736"},"modified":"2024-08-25T10:39:07","modified_gmt":"2024-08-25T10:39:07","slug":"shugaban-hukumar-tattara-bayanan-sirri-ta-nijeriya-nia-ya-ajiye-mu%c6%99aminsa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2736","title":{"rendered":"Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya (NIA) ya Ajiye mu\u0199aminsa"},"content":{"rendered":"\n<p>\u00a0Darakta Janar na Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya, wato National Intelligence Agency (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, ya mi\u0199a takardar ajiye aikinsa ga shugaban \u0199asar Bola Tinubu ranar Asabar.A shekarar 2018 shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya na\u0257a Ahmed Rufai Abubakar a kan mu\u0199amin kuma Shugaba Bola Tinubu ya tsawaita wa&#8217;adinsa.<\/p>\n\n\n\n<p>Darakta Janar na Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya, wato National Intelligence Agency (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, ya mi\u0199a takardar ajiye aikinsa ga shugaban \u0199asar Bola Tinubu ranar Asabar.<\/p>\n\n\n\n<p>Da yake jawabi ga manema labarai jim ka\u0257an bayan ya sauka daga mu\u0199aminsa, Ahmed Rufai Abubakar ya ce ya \u0257auki matakin ne don ra\u0257in kansa.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya \u0199ara da cewa, &#8220;Akwai dalilai da dama da kansa mu \u0257auki irin wannan mataki. Wasu na \u0199ashin kai ne, wasu na iyali. <\/p>\n\n\n\n<p>Amma dai ba abu ne muhimmi ba,&#8221; in ji shi.Ahmed Rufai Abubakar ya ce abotar da ke tsakanisa da Shugaba Bola Tinubu za ta ci gaba, yana mai cewa &#8220;na tattauna da shugaban \u0199asa kuma ya fahimci dalilaina sosai kuma na yi al\u0199awarin ci gaba da taimakawa a fannin tsaron \u0199asa.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Ya ce yana da \u0199warin gwiwa za a samu matasa da za su iya gudanar da harkokin ofishinsa, ganin cewa ya kwashe kusan shekaru bakwai yana horar da ma&#8217;aikata masu kaifin basira a hukumar.Ya gode wa shugaban Nijeriya bisa \u0199ara masa wa&#8217;adi da ya yi na watanni 15 don gudanar da ayyukansa.<\/p>\n\n\n\n<p>A shekarar 2018 shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya na\u0257a Ahmed Rufai Abubakar a kan mu\u0199amin daga mu\u0199amin babban mai bai wa shugaban \u0199asa shawara kan harkokin \u0199asashen waje.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>\u00a0Darakta Janar na Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya, wato National Intelligence Agency (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, ya mi\u0199a takardar ajiye aikinsa ga shugaban \u0199asar Bola Tinubu ranar Asabar.A shekarar 2018 shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya na\u0257a Ahmed Rufai Abubakar a kan mu\u0199amin kuma Shugaba Bola Tinubu ya tsawaita wa&#8217;adinsa. Darakta Janar na Hukumar Tattara [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2737,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2736","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2736","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2736"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2736\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2738,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2736\/revisions\/2738"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2737"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2736"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2736"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2736"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}