{"id":2704,"date":"2024-08-23T14:24:39","date_gmt":"2024-08-23T14:24:39","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2704"},"modified":"2024-08-23T14:24:40","modified_gmt":"2024-08-23T14:24:40","slug":"bazawara-ta-kone-kanta-a-jigawa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2704","title":{"rendered":"BAZAWARA TA KONE KANTA A JIGAWA."},"content":{"rendered":"\n<p><\/p>\n\n\n\n<p>Wata matar mai suna Fatsuma Bagobiri, mai shekaru 40 da haihuwa ta cinna wa kanta wuta, wanda hakan ya yi sanadin rasuwarta sakamakon munin konewar da ta yi.<\/p>\n\n\n\n<p>Wanna lamarin ya faru a kauyen Garin Mallam dake yankin karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa a yammacin jiya<\/p>\n\n\n\n<p>Da take tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai cikin wata sanarwa data futar ta hannun Jami&#8217;in Hulda da Jama&#8217;a a Rundunar Yansandan a Jihar Jigawa DSP Shi&#8217;isu Lawan, Rundunar Yansandan ta ce, ta samu rahoton faruwar lamarin ne da misalin karfe 7:40 na yammacin jiya (Alhamis),<\/p>\n\n\n\n<p>Rundunar Yansandan ta ce nan take Jami&#8217;an ta, karkashin ofishin Baturen Yansanda na Guri, suka kai daukin gaggawa zuwa inda abin ke faruwa.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;Yansandan mu sun dauki a gaggauce, inda suka dauki matar zuwa Asibiti ce, daga bisani kuma bayan tabbatar da rasuwarta aka mika Gawarta ga iyalanta domin yi mata jana\u2019iza,&#8221; A cewa sanarwar.<\/p>\n\n\n\n<p>Binciken farko da Rundunar Yansandan ta gudanar ya nuna cewar, &#8220;Marigayiyar ta shiga cikin damuwa tun bayan rabuwar aurenta watannin baya,&#8221; Shi&#8217;isu lawan yayi karin haske.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya kuma ce, Kwamishinan \u2018yan sandan jihar Jigawa, A.T Abdullahi ya ce, &#8220;Wannan mummunan lamari yana nuna mahimmancin magance matsalolin lafiyar kwakwalwa da kuma neman tallafi a lokuta masu wahala.&#8221;<\/p>\n\n\n\n<p>bukaci \u2018yan kasa da su mika al\u2019amuransu ga Allah Ta\u2019ala, su yi addu\u2019ar neman albarka, da kuma neman jagora a wajen manya a kan al\u2019amura masu sarkakiya.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wata matar mai suna Fatsuma Bagobiri, mai shekaru 40 da haihuwa ta cinna wa kanta wuta, wanda hakan ya yi sanadin rasuwarta sakamakon munin konewar da ta yi. Wanna lamarin ya faru a kauyen Garin Mallam dake yankin karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa a yammacin jiya Da take tabbatar da faruwar lamarin ga manema [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2705,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2704","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2704","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2704"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2704\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2706,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2704\/revisions\/2706"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2705"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2704"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2704"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2704"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}