{"id":2670,"date":"2024-08-22T08:01:05","date_gmt":"2024-08-22T08:01:05","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2670"},"modified":"2024-08-22T08:01:40","modified_gmt":"2024-08-22T08:01:40","slug":"nijar-ta-ci-gaba-da-fitar-da-man-fetur-ta-jamhuriyar-benin","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2670","title":{"rendered":"Nijar ta ci gaba da fitar da man fetur ta Jamhuriyar Benin."},"content":{"rendered":"\n<p>Nijar ta ci gaba da fitar da man fetur ta Jamhuriyar Benin Wani jami&#8217;in kamfanin da ke kula da bututun fetur \u0257in Nijar da ya ratsa ta Benin ya tabbatar da cewa wani jirgin ruwa ya yi lodin \u0257anyen man fetur \u0257in na Nijar kimanin ganga miliyan \u0257aya a tekun Benin Rashin jituwa tsakanin Nijar da Benin ya samo asali ne bayan Nijar ta \u0199i amincewa ta cire takunkumin da ta saka dangane da haramta shigar da kaya daga Benin.<\/p>\n\n\n\n<p>Hoto: Reuters Nijar ta ci gaba da fitar da man fetur ta Jamhuriyar Benin bayan \u0199asashen sun samu matsalar da ta sa aka dakatar da shigar da mai ta hanyar wani sabon bututu da China ta yi aikin shimfi\u0257awa wanda ya bi ta Benin, kamar yadda kamfanin da ya saka bututun ya sanar a ranar Litinin.<\/p>\n\n\n\n<p>Matsalar da ke tsakanin \u0199asashen biyu ta samo asali ne bayan Nijar ta \u0199i amincewa ta \u0257age takunkumin da ta saka na hana shigo da kayayyaki daga Benin, wanda hakan ya jawo \u0199asar ta Benin wadda ke da arzi\u0199in teku ta mayar da martani ta hanyar toshe fitar da man fetur ta \u0199asarta a watan Mayu. <\/p>\n\n\n\n<p>A watan Mayu, Nijar ta dakatar da tura mai ta cikin bututun.Wani jami&#8217;in kamfanin na West African Gas Pipeline Company (Wapco), wanda ke kula da bututun man, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba kan cewa wani jirgin ruwa na Aura M ya yi lodin \u0257anyen man fetur na Nijar kimanin ganga miliyan \u0257aya daga tashar ruwa ta Benin.Bayanai na bin diddigin jiragen ruwa daga MarineTraffic, mai ba da kididdiga kan teku a duniya, sun nuna cewa an loda jirgin kuma ya tashi daga tashar ruwan Benin da yammacin Talata.<\/p>\n\n\n\n<p>TRT AFRIKA.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Nijar ta ci gaba da fitar da man fetur ta Jamhuriyar Benin Wani jami&#8217;in kamfanin da ke kula da bututun fetur \u0257in Nijar da ya ratsa ta Benin ya tabbatar da cewa wani jirgin ruwa ya yi lodin \u0257anyen man fetur \u0257in na Nijar kimanin ganga miliyan \u0257aya a tekun Benin Rashin jituwa tsakanin Nijar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2671,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2670","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2670","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2670"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2670\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2672,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2670\/revisions\/2672"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2671"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2670"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2670"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2670"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}