{"id":2645,"date":"2024-08-21T07:45:51","date_gmt":"2024-08-21T07:45:51","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2645"},"modified":"2024-08-21T07:45:52","modified_gmt":"2024-08-21T07:45:52","slug":"burkina-faso-nijar-da-mali-sun-kai-karar-kasar-ukraine-gaban-mdd-akan-zargin-taaddanci","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2645","title":{"rendered":"BURKINA FASO, NIJAR DA MALI SUN KAI KARAR KASAR UKRAINE\u00a0 GABAN\u00a0 MDD\u00a0 AKAN ZARGIN TA&#8217;ADDANCI"},"content":{"rendered":"\n<p> \u0198asashen uku suna so Kwamitin Tsaro na Majalisar \u018ainkin Duniya ya \u0257auki\u00a0 &#8221;matakan da suka dace&#8221; a kan Ukraine, suna masu cewa tana &#8221;\u0199arfafa gwiwar \u0199ungiyoyin ta&#8217;addanci a Afirka.<\/p>\n\n\n\n<p>\u201d\u0198asashen uku suna so Kwamitin Tsaro na Majalisar \u018ainkin Duniya ya \u0257auki\u00a0 &#8221;matakan da suka dace&#8221; a kan Ukraine, suna masu cewa tana &#8221;\u0199arfafa gwiwar \u0199ungiyoyin ta&#8217;addanci a Afirka.<\/p>\n\n\n\n<p>Burkina Faso, Mali da Jamhuriyar Nijar sun kai \u0199arar Ukraine a gaban Kwamitin Tsaro na Majalisar \u018ainkin Duniya ranar Talata inda suka zargi gwamnatin \u0199asar da fitowa \u201cfili tana goyon bayan \u0199ungiyoyin &#8216;yan ta&#8217;adda na duniya&#8221; musamman a yankin Sahel.<\/p>\n\n\n\n<p>\u0198asashen uku sun \u0257auki matakin ne bayan wasu kalamai da jami&#8217;an diflomasiyyar Ukraine suka yi a kwanakin baya da ke nuna rawar da \u0199asarsu ta taka a hare-haren da Abzinawa &#8216;yan tawaye suka kai wa sojojin Mali a watan jiya a yankin Tinzawaten na kan iyaka da Algeria inda suka kashe sojoji da dama.Wannan batu dai ya sa Mali da Nijar sanar da yanke duk wata hul\u0257ar jakadanci da Ukraine.Mali ta yanke hul\u0257a da Ukraine kan zargin goyon bayan &#8216;yan ta&#8217;adda.<\/p>\n\n\n\n<p>A wata wasi\u0199a da ministocin \u0199asashen uku suka aike wa Kwamitin Tsaro na MDD, sun bayyana matu\u0199ar ka\u0257uwarsu bisa kalaman da mai magana da yawun rundunar le\u0199en asirin Ukraine Andriy Yusov, ya yi cewa, \u201cna amincewa da rawar da Ukraine ta taka a hare-haren dabbanci kuma na matsorata da masu aikata lafuka suka kai wa&#8221; dakarun Mali daga ranar 24 zuwa 26 ga watan Yuli.<\/p>\n\n\n\n<p>Wasi\u0199ar ta \u0199ara da cewa jakadancin Ukraine a Senegal Yurii Pyvovarov shi ma ya tabbatar da rawar da \u0199asarsa ta taka wurin kai wa sojojin Mali hari.<\/p>\n\n\n\n<p>Yusov ya ce &#8216;yan tawayen sun samun &#8220;dukkan bayanan da suke bu\u0199ata&#8221; domin kai hari kan sojojin Mali da abokansu sojojin haya na Wagner na \u0199asar Rasha. Sojojin na Wagner na cikin wa\u0257anda &#8216;yan tawayen suka kashe, a cewar hukumomi.<\/p>\n\n\n\n<p>\u0198asashen uku sun yi kira ga Kwamitin Tsaro na Majalisar \u018ainkin Duniya ya \u0257auki &#8221;matakan da suka dace&#8221; a kan Ukraine, saboda matakin da ta \u0257auka na &#8221;\u0199arfafa gwiwar \u0199ungiyoyin ta&#8217;addanci a Afirka.<\/p>\n\n\n\n<p>\u201d&#8221;Wa\u0257annan ayyuka sun keta &#8216;yancinmu na kasancewa \u0199asashe masu cin gashin kawunansu, kuma ya nuna \u0199arara yadda aka yi kutse tare da goyon bayan \u0199ungiyoyin ta&#8217;addanci na duniya, lamarin da ya sa\u0253a wa Yarjejeniyar Majalisar \u018ainkin Duniya da sauran dokokin \u0199asashen duniya,&#8221; in ji wasi\u0199ar.<\/p>\n\n\n\n<p>(TRT AFRIKA)<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>\u0198asashen uku suna so Kwamitin Tsaro na Majalisar \u018ainkin Duniya ya \u0257auki\u00a0 &#8221;matakan da suka dace&#8221; a kan Ukraine, suna masu cewa tana &#8221;\u0199arfafa gwiwar \u0199ungiyoyin ta&#8217;addanci a Afirka. \u201d\u0198asashen uku suna so Kwamitin Tsaro na Majalisar \u018ainkin Duniya ya \u0257auki\u00a0 &#8221;matakan da suka dace&#8221; a kan Ukraine, suna masu cewa tana &#8221;\u0199arfafa gwiwar \u0199ungiyoyin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2646,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2645","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2645","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2645"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2645\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2647,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2645\/revisions\/2647"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2646"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2645"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2645"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2645"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}