{"id":2621,"date":"2024-08-19T16:44:10","date_gmt":"2024-08-19T16:44:10","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2621"},"modified":"2024-08-19T16:44:11","modified_gmt":"2024-08-19T16:44:11","slug":"shugaban-jamiyar-apc-ta-kasa-dr-abdullahi-umar-ganduje-yana-zirgin-yan-kwankwasiyya-za-su-hada-shi-da-shugaban-kasa-bola-ahmad-tinibu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2621","title":{"rendered":"SHUGABAN JAM&#8217;IYAR APC\u00a0 TA KASA Dr. ABDULLAHI UMAR GANDUJE YANA ZIRGIN &#8216;YAN KWANKWASIYYA ZA SU HADA SHI DA SHUGABAN KASA BOLA AHMAD TINIBU"},"content":{"rendered":"\n<p>Ganduje ya ce ba shi da hannu a fastocin da aka mammanna a wasu yankuna na \u0199asar, musamman a babban birnin Tarayya da ke nuna shi a matsayin \u0257an takara shugaban \u0199asa tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa a zaben 2027.<\/p>\n\n\n\n<p>Abdullahi Umar Ganduje ya da\u0257e yana takun-sa\u0199a da Rabiu Kwankwaso, mutumin da a baya ya kasance abokin tafiyarsa a siyasa kuma wanda ya gada a matsayin gwamnan Kano. Shugaban ri\u0199o na jam&#8217;iyyar APC mai mulkin Nijeriya Abdullahi Umar Ganduje ya yi zargin cewa &#8216;yan Kwankwasiyya ne suka buga fastocinsa da ke nuna cewa zai tsaya takarar shugaban \u0199asa a za\u0253en 2027.A wata sanarwa da Edwin Olofu, mai magana da yawun Ganduje ya fitar ranar Lahadi a Abuja, ya yi watsi da fastocin da aka mammanna a wasu yankuna na \u0199asar, musamman a babban birnin Tarayya da ke nuna shi a matsayin \u0257an takara shugaban \u0199asa tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa.<\/p>\n\n\n\n<p>Sanarwar ta ce, \u201cMuna sanar da jama&#8217;a cewa fastocin da a yanzu haka ake watsawa a shafukan sada zumunta, wa\u0257anda ke i\u0199irarin cewa shugaban jam&#8217;iyyar APC, Abdullahi Ganduje, zai yi takarar shugaban \u0199asa a 2027 tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa, \u0199arya ce tsagwaronta kuma labari ne na \u0199anzon kurege.Da mun hadu da Kwankwaso a fadar shugaban kasa, watakila da na mare shi &#8211; Ganduje\u201c Jam&#8217;iyyar All Progressives Congress tana so ta bayyana \u0199arara cewa wannan aiki ne na ma\u0199etata, da wata\u0199ila suka ha\u0257a baki da wasu &#8216;yan Kwankwasiyya, wa\u0257anda suka sha alwashin haddasa rashin jituwa tsakanin Dr. Ganduje da shugaban \u0199asa, Bola Ahmed Tinubu.&#8221;Sai dai sanarwar ba ta bayar da wata hujja da ke nuna cewa &#8216;yan Kwankwasiyya ne suka buga fastocin da ke nuna Ganduje a matsayin \u0257an takarar shugaban \u0199asa ba. Kazalika kawo yanzu &#8216;yan Kwankwasiyya ba su yi raddi kan wannan zargi ba. <\/p>\n\n\n\n<p>TRT AFRIKA.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Ganduje ya ce ba shi da hannu a fastocin da aka mammanna a wasu yankuna na \u0199asar, musamman a babban birnin Tarayya da ke nuna shi a matsayin \u0257an takara shugaban \u0199asa tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa a zaben 2027. Abdullahi Umar Ganduje ya da\u0257e yana takun-sa\u0199a da Rabiu Kwankwaso, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2622,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2621","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2621","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2621"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2621\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2623,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2621\/revisions\/2623"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2622"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2621"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2621"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2621"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}