{"id":2582,"date":"2024-08-16T16:02:48","date_gmt":"2024-08-16T16:02:48","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2582"},"modified":"2024-08-16T16:03:52","modified_gmt":"2024-08-16T16:03:52","slug":"akwai-yuwar-dr-abdullahi-umar-ganduje-daga-shugaban-jamiyyar-apc-ta-kasa-zai-zama-jakadan-najeriya-a-guda-cikin-kasashen-afrika","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2582","title":{"rendered":"Akwai yuyuwar Dr. Abdullahi Umar ganduje daga Shugaban Jam&#8217;iyyar APC ta kasa zai zama jakadan Najeriya a guda cikin kasashen Afrika."},"content":{"rendered":"\n<p>Rahotanni sun nuna Shugaban \u0199asa, Bola Tinubu, ya yi wa shugaban jam\u2019iyyar APC na \u0199asa, Abdullahi Ganduje, tayin mu\u0199amin jakada a \u0257aya daga \u0199asashen Afrika, kamar yadda wata majiya mai tushe ta tabbatar.<\/p>\n\n\n\n<p>Kazalika, majiyar ta ce shugaban ya wakilta shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya sanar da Ganduje.Idan zamu iya tunawa an na\u0257a Ganduje, a matsayin shugaban jam\u2019iyyar APC na \u0199asa a ranar 3 ga watan Agusta 2023, biyo bayan murabus \u0257in da Abdullahi Adamu yayi A cewar majiyar Akpabio, ya shaida wa Ganduje tayin shugaban \u0199asar na da nufin ceto shi daga shari\u2019ar cin hanci da rashawa da yake fuskanta a Kano game da faifan bidiyon Dala na shekarar 2018.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya ce bidiyon ya janyo masa ba\u2019a da gori a bainar jama\u2019a, tare da matarsa da \u0257ansa da kuma sauran masu hannu cikin lamarin na sama da Naira biliyan 50.Sai dai wata majiya, ta ce Ganduje ya \u0199i amincewa da tayin, inda ya bayyana cewa zargin \u0199arya ne, kuma zai yi nasara a shari\u2019arsa a kotu wanda shugaban Tinubu da kansa ya sanar da Ganduje shiri na diflomasiyya tare da ba shi damar za\u0253ar wata \u0199asa a Afirka.Wata majiya ta kusa da Ganduje ta ce abin da shugaba Tinubu, ya fi so shi ne ya na\u0257a shi Jakadan Nijeriya a \u0199asar Chadi, duba da cewar ya ta\u0253a yin aiki a Ndjamena a matsayin babban sakataren hukumar kula da tafkin Chadi tsakanin 2009 zuwa 2011.<\/p>\n\n\n\n<p>Jaridar Daily Nigeria ta ruwaito cewa kwanaki ka\u0257an bayan Shugaba Tinubu ya sanar da matakin ga Ganduje, an aike masa da wasi\u0199ar wa\u2019adi game da bu\u0199atar ya gudanar da babban taron majalisar jam\u2019iyyar APC na \u0199asa.Wasikar mai \u0257auke da kwanan wata 9 ga watan Agusta, da sa hannun Shugaban Hadiman Tinubu, Femi Gbajabiamila, ta sanar da Ganduje cewa shugaban \u0199asa zai samu halartar taron Majalisar Jam\u2019iyyar a ranar 8 zuwa 19 ga Satumba, 2024.<\/p>\n\n\n\n<p>Ko da aka tuntu\u0253i mai magana da yawun Ganduje, Edwin Olofu, ya ce mai gidansa bai yi masa bayani kan batun ba amma ya tabbatar da amincewar shugaban \u0199asa na a gudanar da babban taron jam\u2019iyyar.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rahotanni sun nuna Shugaban \u0199asa, Bola Tinubu, ya yi wa shugaban jam\u2019iyyar APC na \u0199asa, Abdullahi Ganduje, tayin mu\u0199amin jakada a \u0257aya daga \u0199asashen Afrika, kamar yadda wata majiya mai tushe ta tabbatar. Kazalika, majiyar ta ce shugaban ya wakilta shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya sanar da Ganduje.Idan zamu iya tunawa an na\u0257a Ganduje, [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2583,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2582","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2582","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2582"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2582\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2585,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2582\/revisions\/2585"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2583"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2582"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2582"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2582"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}