{"id":2553,"date":"2024-08-15T09:02:29","date_gmt":"2024-08-15T09:02:29","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2553"},"modified":"2024-08-15T09:02:31","modified_gmt":"2024-08-15T09:02:31","slug":"an-kai-hari-yankin-tillaberi-na-jamhuriyar-nijar-da-yake-iyaka-da-mali-da-burkina-faso","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2553","title":{"rendered":"AN KAI HARI\u00a0 YANKIN TILLABERI NA JAMHURIYAR NIJAR DA YAKE IYAKA DA MALI DA BURKINA FASO."},"content":{"rendered":"\n<p>Mehana na daga cikin yankuna shida da aka kai hari a yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai iyaka da Mali da Burkina Faso kuma ya zama ma\u0253oyar maya\u0199a masu i\u0199irarin jihadi da ke da ala\u0199a da \u0199ungiyar IS da Al-Qaeda.An kashe fararen-hula 15 tare da jikkata wasu da dama a wasu hare-haren ta&#8217;addanci da aka kai a \u0199auyukan yammacin Nijar da ke kusa da iyakar Burkina Faso a farkon makon nan, in ji sanarwar da rundunar sojin \u0199asar ta fitar a yammacin jiya Laraba.<\/p>\n\n\n\n<p>&#8220;A yankin Mehana, &#8216;yan ta&#8217;adda sun kai munanan hare-hare da dama kan fararen-hular da ba su da kariya, inda aka samu mummunar asara,&#8221; in ji sanarwar, inda aka ce an kashe mutum 14 a wata rana da ba a tantance ba, lamarin da ya biyo bayan mutuwar a\u0199alla wani farar-hula guda a ranar Talata duk a yanki \u0257aya.<\/p>\n\n\n\n<p>Mehana na daga cikin yankuna shida da aka kai hari a yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai iyaka da Mali da Burkina Faso kuma ya zama ma\u0253oyar maya\u0199a masu i\u0199irarin jihadi da ke da ala\u0199a da kungiyar IS da Al-Qaeda.<\/p>\n\n\n\n<p>\u0198ungiyoyin &#8216;yan ta&#8217;adda na yawan kai wa fararen hula hari a Mehana, lamarin da ke raba mutane da dama da muhallansu.Har ila yau, a yankin Tillaberi a ranar Talata, wani farar-hula \u0257aya ya mutu, wasu uku kuma suka jikkata, a wani \u0199azamin rikici da ya \u0253arke tsakanin sashen binciken sojoji da \u2018yan ta\u2019adda a kusa da garin Chatoumane, in ji rundunar.<\/p>\n\n\n\n<p>\u201cJami\u2019an tsaro sun dauki matakin da ya dace, inda suka kashe \u2018yan ta\u2019adda da dama,\u201d in ji sojojin.Kasar Nijar dai na \u0199ar\u0199ashin jagorancin shugabanin sojoji ne da suka \u0199wace mulki a watan Yuli, inda suka ce sun yi hakan ne saboda yadda matsalar tsaro ke \u0199ara ta\u0253ar\u0253arewa.Nijar na kuma na fuskantar tashin hankali daga maya\u0199an Boko Haram da kuma abokan hamayyarsu na IS da ke yankin yammacin Afirka daga yankin Diffa da ke kudu maso gabashin Nijeriya.A cewar Acled, wata cibiya mai bin diddigin rikice-rikice, masu i\u0199irarin jihadi sun kashe fararen-hula da sojoji kusan 1,500 a cikin shekarar da ta gabata a Nijar, idan aka kwatanta da 650 a cikin shekara zuwa Yuli 2023.TRT AFRIKA<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News\u00a0<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mehana na daga cikin yankuna shida da aka kai hari a yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai iyaka da Mali da Burkina Faso kuma ya zama ma\u0253oyar maya\u0199a masu i\u0199irarin jihadi da ke da ala\u0199a da \u0199ungiyar IS da Al-Qaeda.An kashe fararen-hula 15 tare da jikkata wasu da dama a wasu hare-haren ta&#8217;addanci da aka [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2554,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[60],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2553","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-international-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2553","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2553"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2553\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2555,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2553\/revisions\/2555"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2554"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2553"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2553"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2553"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}