{"id":2523,"date":"2024-08-13T11:20:56","date_gmt":"2024-08-13T11:20:56","guid":{"rendered":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2523"},"modified":"2024-08-13T11:20:57","modified_gmt":"2024-08-13T11:20:57","slug":"shugaban-kasa-bola-tinubu-da-gwamnonin-jihohi-sun-dakatar-da-bawa-%c6%99ananan-hukumomi-yanci-cin-gashin-kansu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/?p=2523","title":{"rendered":"SHUGABAN KASA BOLA TINUBU DA GWAMNONIN JIHOHI SUN DAKATAR DA BAWA \u0199ANANAN  HUKUMOMI &#8216;YANCI CIN GASHIN  KANSU"},"content":{"rendered":"\n<p>Shugaban Kasa Bola Tinubu da Gwamnonin Jihohi Sun dakatar da Bawa \u0199ananan  Hukumomi yancin cin gashin kansu.Ma&#8217;ana yanzu Gwamn\u00f2ni ne Zasu rika karbar ku\u0257in da Gwamnatin Tarayya zata rika Bawa \u0199ananan Hukumomin Nigeria.<\/p>\n\n\n\n<p> Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya da gwamnonin jihohi sun amince da dakatar da aiwatar da \u2018yancin cin gashin kan kananan hukumomi na tsawon watanni uku saboda fargabar tasirinsa kan biyan albashi kamar yadda jaridar The PUNCH ta ruwaito a Ranar Litinin din da ta gabata.<\/p>\n\n\n\n<p>Wannan yarjejeniya na nufin cewa Kananan Hukumomi na iya samun jinkiri har zuwa Oktoba kafin a fara biyan kudaden kason su kai tsaye zuwa asusunsu.A Ranar 11 ga Yuli, 2024, Kotun Koli ta yanke hukuncin da ya tabbatar da \u2018yancin cin gashin kan kananan hukumomi 774 na Najeriya. <\/p>\n\n\n\n<p>Kotun ta yanke hukuncin cewa gwamnoni ba za su iya sarrafa kudaden da aka ware wa \u0199ananan Hukumomi ta kuma umurci Akanta-Janar na Tarayya da ya biya LG kason su kai tsaye a asusunsu.Sai dai jaridar ta PUNCH ta lura cewa an gaza bin umarnin Kotun kolin sama da wata guda bayan yanke hukuncin. <\/p>\n\n\n\n<p>A watan Yulin 2024, jimillar kudaden da kwamitin asusun rabon ma\u2019aikata na tarayya ya bayar ya kai Naira tiriliyan 1.354, inda LGs suka samu Naira biliyan 337.019. Duk da wannan, ba a biya ku\u0257a\u0257en kai tsaye a asusun LG ba. <\/p>\n\n\n\n<p>Kungiyar Kananan Hukumomin Najeriya (ALGON) ta zargi kwamishinonin kudi na jihohi da ha\u0257a baki da Gwamnoni wajen hana biyan kudin kai tsaye. <\/p>\n\n\n\n<p>ALGON ta yi barazanar \u0257aukar matakin shari&#8217;a kan kwamishinonin idan suka gaza bin umarnin kotun koli.<\/p>\n\n\n\n<p>At-tajdid News.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Kasa Bola Tinubu da Gwamnonin Jihohi Sun dakatar da Bawa \u0199ananan Hukumomi yancin cin gashin kansu.Ma&#8217;ana yanzu Gwamn\u00f2ni ne Zasu rika karbar ku\u0257in da Gwamnatin Tarayya zata rika Bawa \u0199ananan Hukumomin Nigeria. Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya da gwamnonin jihohi sun amince da dakatar da aiwatar da \u2018yancin cin gashin kan kananan hukumomi [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2524,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"content-type":"","footnotes":""},"categories":[59],"tags":[],"class_list":{"0":"post-2523","1":"post","2":"type-post","3":"status-publish","4":"format-standard","5":"has-post-thumbnail","7":"category-news"},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2523","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2523"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2523\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2525,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2523\/revisions\/2525"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2524"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2523"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2523"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/attajdidnews.com.ng\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2523"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}